Musulmai
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi alkawarin cewa gwamnatin babban birnin tarayya Abuja za ta kammala aikin gyaran masallacin Abuja.
Wata matashiyar budurwa yar shekaru 18 mai suna Blessing ta bar addinin Kiristanci inda ta karbi addinin Musulunci. Sabon sunanta a yanzu Khadijah.
Reno Omokri ya bukaci yan Najeriya da su guji kiyayya da yada soyayya. Ya bayar da shawarar ne yayin da yake martani ga furucin Gumi kan ministan Abuja, Nyesom Wike.
Hadakar kungiyar musulunci a Najeriya, CIO, ta yi kira ga Majalisar Dattawan Najeriya ta yi doka da za ta takaita alakar diflomasiyya da Kasar Isra'ila.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bai wa Sakataren hukumar FCDA sa'o'i 24 don samo tsarin da za a bi na biyan diyya yayin da ake shirin rushe masallacin Abuja.
Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN, da kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) ta yi watsi da martanin cewa jam’iyyar APC mai mulki ta zama jam’iyyar Musulunci.
Ishaq Akintola, shugaban kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ya soki nade-naden da Tinubu ke yi a baya-bayan nan a yankin yarbawa yana mai cewa ana fifita kirista.
Sheikh Aminu Baba Waziri, ya buƙaci majalisar dokokin jihar Jigawa ta kafa dokar da zata tilasta wa wasu rukunin ma'aikata ƙaro wa matansu kishiyoyi.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai, MURIC ta soki Fasto Enoch Adeboye kan nuna goyon bayanshi karara ga kasar Isra'ila a cikin wani faifan bidiyo da ya fitar.
Musulmai
Samu kari