Mata Da Miji
Saurayi ya gani yadda budurwar da zai aura ta ci amanarsa ta hanyar kai ziyarar karshe tare da aikata badala da tsohon saurayinta a wani yanki na kasar nan.
Za a ga bidiyon yadda wata budurwa ta ba wa wani saurayi lambar waya cikin taro ya dauki hankalin kowa, kamar tana tare da wani saurayin daban amma ba a fasa ba
Wani mutum mai mata hudu ya bayyana yadda ahalinsa suke rayuwa mai ban sha'awaJama'ar kafar sada zumunta sun yi martani mai daukar hankali game da shi a hakan.
Mata da yawa sun fito takarar Gwamnoni, ‘Yan majalisa da Sanatoci, mafi yawan wadanda ake shirin rantsarwa a matakai dabam-dabam maza ne, adadinsu ya kai 96%
Mun tattaro wasu mata wadanda suka shiga takara har suka iya samun nasara a zabe ko suka rike mukamai masu tsoka duk da kasancewar maza sun gawurta a siyasa
Wani ya sari wata budurwa da suke soyayya a hannuwa da fuska, ya yi sanadiyyar ajalinta. Kakakin ‘yan sandan Kaduna, Muhammad Jalige ya nuna bakin kishi ya jawo
Bidiyon wata amarya a wajen bikin ta inda ta ƙi yarda ta rungumo angonta ya janyo cece-kuce, a bidiyon amaryar ta murtuke fuska kamar wacce aka yi wa auren dole
Wata mata ta taro rikici yayin da ta kwashe dukkan kudaden da ke cikin asusun bankin hadin gwiwa na mijinta da ta bayan gano zai kara aure ya barta haka siddan.
Dirama ta balle tsakanin wasu ma'aurata sakamakon mijin ya dawo gida a makare kuma hakan ya saba wa dokar gidansu. Nan take matar ta ci shi tarar makudan kuɗi.
Mata Da Miji
Samu kari