Mata Da Miji
An dauki bidiyon wani yanayi mai ban sha’awa na wata amarya da ke wasa da angonta inda suka ja hankalin mutane da dama. Ya nuna tsantsar shakuwa a tsakaninsu.
Wata matashiya yar Najeriya wacce bata yarda mata su dunga mikawa mazajensu albashinsu ba ta bayyana cewa abun da take samu ya fi na mijinta da suka yi aure.
Wani magidanci a birnin tarayya Abuja, Raphael Chima, ya nemi Kotun kwastumare mai zama a birnin tarayya ra raba aurensa da Joy saboda bata kaunar zaman lafiya.
Rundunar 'yan sandan jihar Ondo ta yi nasarar kama wata mata Esther Godwin kan zargin kwarawa ma'aikaciyar su tafasasshen ruwan zafi bisa zarginsu da badala.
Wata mata 'yar Najeriya ta bayyana yadda sana'ar wankin darduma ya karbe ta da kuma yadda ta kasance mai samun kudade masu yawan da ba kowane sana'a ake yi ba.
Wata mata ta dauka da zafi, ta kafta wa mijinta mari saboda kawai ta gina gidaje biyu bai sani ba kuma ya tambayi ya aka yi ta samu kudin da ta gina gida biyu.
Wata matar aure ta koka kan yadda maza ke dirkawa mata ciki a kasa da mintuna biyu, yayin da su kuwa suke daukarsa na tsawon watanni sama da tara don reno.
Wata matar aure ta bayyana gaskiya, ta ce tun ta yi aureta gano mijinta juya ne daga nan ta samu lasisin zuwa tana samun maza su mata ciki ta haifa masa a gida.
Wani magidanci da ke zama a Abuja ya sha alwashin yi wa kansa da diyarsa gwajin DNA don gano wanene ainahin mahaifin yarinyar bayan ya ziyarci ofishin matarsa.
Mata Da Miji
Samu kari