Mata Da Miji
Wani mutum ya fusata bayan matarsa da suke tare ta gudu ta bar gidansa, don ya huce haushi da takaici ya auro mata uku a rana daya don gudun wulakanci irin haka
Wata amarya ta tada zaune tsaye yayin ta bukaci ango tun kafin aure da ya makala sunanta a nasa kamar yadda su ma mazan ke sa mata su dauki sunansu su saka.
Wata budurwa ta jawo cece-kuce yayin da ta zaolayi wani mai gadi a kantin siyayya. Ta ce ya biyo ta domin su yi nishadi, sai kuma ta bayyana ba dashi take ba.
Rundunar 'yan sandan Bauchi ta tabbatar da cewa ta cafke wata mata, Maimunatu Sulaiman, wacce ta caka wa mijinta wuƙa har lahira a Kofar Dumi, jihar Bauchi.
Ba tashin hankali, wani bidiyo ya nuna yadda matan wani mutumi suka nuna ana tare da zaman lafiya inda suka ɗauki Amaryar da ya ƙara auro wa suka kai masa.
Wani matashi ya ba da mamaki inda aka gano shi niki-niki da kaya wanda ya kwato a gidansu budurwarsa bayan ta yaudare shi sun rabu, ya kwashi kaya da yawa.
Wata budurwa ta fusata yayin da ta mayar da kyautar da saurayinta ya mata tsawon shekaru 11 suna soyayya da shi, ta ce buroshi da safa kawai ya taba ba ta.
Bidiyon wata 'yar Najeriya tare da mijinta da ta gwamgwaje mahaifiyarta da kyautar galleliyar mota ya ja hankulan masu amfani da kafar sada zumunta ta TikTok.
Wata kotun majistare da ke jihar Bayelsa ta tsare wani matashi mai suna Kingsley Solomon a gidan kaso bisa zargin satar jaririya mai watanni biyu a duniya.
Mata Da Miji
Samu kari