Mata Da Miji
Jami'an 'yan sanda sun damƙe wani matashin magidanci ɗan shekara 21 a adunuya bisa zargin kashe matarsa mai shekaru 21 kan saɓanin da ya gitta a tsakaninsu.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, shugaban kwamandan Hisbah ta jihar Kano, ya bayyana cewa za a yi kaɗe-kaɗe a wajen auren zawarawa da 'yan mata da za a yi a Kano.
Wani dan Najeriya ya garzaya dandalin TikTok don shawartan mazajen da ke tafiya turai suna barin matayensu a gida. Bidiyon ya haddasa cece-kuce daga jama’a.
A rahoton da ke shigo mana an bayyana yadda Abba Gida-Gida zai aurar da zaurawa, ciki har da Murja Kunya fitacciyar 'yar TikTok. An bayyana yadda za ta faru.
A garn Benin, da wani matashi ya ji labari sahibarsa za ta yi aure, sai Osayande Efosa ya aika hoton batsa ga wanda yake neman ta da niyyar lalata maganar.
Kaduna- Wata matar aure ta garzaya gaban Kotu tana neman a raba aurenta da rabin rayuwarta saboda tsawon shekaru biyu kenan mijin bai nemi ya kwanta da ita ba.
Wani matashi mai suna Ridwan ya shiga hannun jami'an tsaro bayan an kama shi da zargin kisan mahaifinsa Ishau tare da cire wasu sassa na jikinsa a jihar Ogun.
Wani ango da amaryarsa sun shiga shauki inda suka kama sumbatar junansu a wajen bikinsu. Wani bidiyonsu ya yadu inda amaryar ta bade fuskar ango da kwalliyarta.
Wata kyakkyawar yar Najeriya ta amarce da sauranyinta da suka hadu a dandalin Facebook shekara uku nan baya, ta ce suna cikin farin ciki a rayuwar aurensu.
Mata Da Miji
Samu kari