Mata Da Miji
Ana shirin daura auren wani saurayi da masoyiyarsa, ciwon ajali ya kama shi, ya amsa kiran mahaliccinsa a gadon asibiti. Abin ya faru a garin Omala da ke jihar Kogi.
Malaikah Raja, kyakkyawar matar aure daga Dubai ta bayyana yadda take kashe KSh miliyan 37 da mijinta ke bata duk wata a matsayin alawus don ta wataya.
Wani lauya mai suna Abba Hikima ya ce doka ta hana yin lefe, kayan daki, kayan na gani ina so da sauran tsarabe-tsaraben aure a jihar Kano, kuma za a iya daure mutum
An sha yar dirama a wata kotu da ke yankin Dei Dei Abuja lokacin da wata matar aure da ta nemi a raba aurensu da mijinta tace ta fasa. Ta ce har yanzu tana sonsa.
Wata matar aure mai suna Sa'adatu Ayuba ta nemi kotu ta datse igiyar aurenta na shekaru 27 saboda mijinta Jalija ya daina biya mata bukata a kwanciyar aure.
Diyar hamshakin mai kudin Najeriya, Florence Otedola wacce aka fi sani da DJ Cuppy ta koka kan yadda take rayuwa babu aure ba magaji. Yanzu shekarunta 30.
Kotun majistire da ke Kano ta sake kulle Dayyabu da wasu mutum uku da ake zarginsu da sa hannu wajen kashe direban matar Dayyabu mai suna Nafiu Hafizu a jihar Kano.
Hukumar NITDA da wasu hukumomin gwamnati biyu sun mika kyaututuka ga matar nan MumZee wacce ke tashi duk asuba don yi wa mijinta girki da zai tafi da shi aiki.
Yan Najeriya sun ci gaba da tura wa matar da ta sha caccaka saboda ta ce tana tashi da asuba don girkawa mijinta abinci kudi. Yanzu an kai sama da naira miliyan 2.
Mata Da Miji
Samu kari