Masu Garkuwa Da Mutane
Tun da aka harbi mutane aka ji jirgin Warri-Itakpe ba zai rika tsayawa a Ajaokuta ba. Jirgin Legas zuwa Kano ba zai rika tashi ba saboda ta'adin ‘yan bindiga.
Wani rahoto mara dadi ya bayyana cewa ‘yan bindiga sun yi barna a wani kauye da ake kira Damari a karamar hukumar Birnin Gwari, jihar Kaduna cikin makon jiya.
Za a ji Sanatan APC ya bukaci babban Hadimin Buhari ya ajiye aikinsa saboda gazawa, yace Babagana Monguno ya gaza wajen aikinsa na bada shawara a kan tsaro.
Za a ji Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta san da yiwuwar ‘Yan ta’adda su aukawa jihar Legas. Dakarun ‘Yan Sanda sun farga da yunkurin kai hare-haren ta’addanci.
An cafke wasu mutane 4 da suka ba ‘Yan ta’adda sirrin Jami’an tsaro wajen fasa gidan yarin Kuje. Yanzu haka wadanda aka cafke su na hannun hukuma domin bincike.
Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane shida a Tashan Buja da ke karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina. Daga cikin wadanda aka sace harda matar aure da danta.
‘Yan fim sun shiga hannun masu garkuwa da mutane, ana neman N100m. ‘Yan bindiga sun dauke ‘yan wasan kwaikwayon ne a wani kauye da yake kusa da garin Enugu.
'Dan Majalisar Daura, Sandamu da Mai Aduwa watau Fatuhu Mohammed ya ga ta kansa a karshen makon da ya gabata a gidansa a Katsina, domin wasu sun kawo masa hari.
Tsohon na hannun daman Shugaba Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya ce duba da yadda rashin tsaro ke cigaba da tabarbarewa, ba abin mamaki bane a sace shugaban
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari