Masu Garkuwa Da Mutane
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumin Kabir Usman, ya sanar da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo cewa shi da gwamna Aminu Bello Masari ba su bacci.
'Yan ta'adda da ake zargin mayakan ta'addanci ne na ISWAP wadanda suka kai farmaki kauyen Kautikari da ke karamar hukumar Chibok Borno sun sako 'yan mata hudu.
Dattijon da yan bindiga suka yi garkuwa da shi a gonarsa da ke garin Faskari, Katsina, Sa’idu Dabo, ya bayyana cewa ya sha jiba a hannunsu kafin a sako shi.
‘Yan bindiga sun kai farmaki wasu anguwanni biyu, Fungan Bako da Kawo da ke karamar hukumar Rafi a Jihar Neja inda suka halaka mutane 2 kuma suka sace wasu.
Mazauna kauyaku tara da ke karkashin Jihar Zamfara sun koka akan yadda ‘yan bindiga suka tura musu wasika suna bukatar makudan kudade a matsayin haraji a hannun
Gwamnan jihar Kano ya sake martanin kan kisan Hanifa Abubakar da wani mai makarantar kudi ya yi. Ya ce dole ne gwamnatin jihar Kano ta yi adalci a lamrin cikin
Mai gabatar da kara, a yayin da take karantawa Jamila rahoton farko na bayanai, ta yi zargin cewa ta boye wacce aka sace a gidanta na tsawon kwanaki biyar.
Rahotanni sun kawo cewa iyayen mutumin da ake zargi da kashe Hanifa Abubakar mai shekaru 5, Abdulmalik Tanko, sun gudu sun bar gidansu kan tsoron kai masu hari.
Rahoton da muke samu yanzun daga jihar Bayelsa sun nuna cewa wasu yan binduga da ake zaton masu garkuwa ne sun yi awon gaba da ɗan uwan Jonathan a kofar gidansa
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari