Manyan Labarai A Yau
Shugaba Tinubu ya bukaci ministocinsa 45 da su yi wa kasar aiki cikin mutunci sannan su aiwatar da ayyukan da aka ba su ba wai ga jihohi ko yankunansu kadai ba.
Sabon ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana adadin gwamnonin PDP da suka gabatarwa Shugaban kasa Bola Tinubu sunayen mutane don nada su mukamai.
Wata kungiyar jama'a ta roki shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da ya sanya baki a kan takkadamar da ke kewaye da gudanarwar kotun zabe a jihar Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya karbi bakuncin kungiyar matasa da suka fito titi don gudanar da zanga-zangar neman ayi adalci a kotun zaben gwamna.
Peter Obi, jagoran jam'iyyar Labour Party (LP) ya yi magana kan batun hadewa Atiku Abubakar da Rabiu Musa Kwankwaso domin ƙwace mulki a hannun jam'iyyar APC.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da ministocinsa guda 45, inda tara daga cikin ministocin za su fayyace nasara ko gazawar sabuwar gwamnati mai ci.
Gwamnan jihar Adamawa ya yi kalamai masu taushi bayan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Nyesom Wike a matsayin sabon ministan birnin tarayya Abuja.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kano, ta tanadi hukuncinta kan shari'ar da ke neman sauke Abba Kabir Yusuf, na NNPP daga kujerar gwamnan Kano.
Ƴan Najeriya sun yi martani bayan an yi wani muhimmin kira ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa ɗansa Seyi Tinubu, a muƙamin minista a gwamnatinsa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari