Manyan Labarai A Yau
Zaben sabbin shugabanni na kungiyar daliban Najeriya ta kasa ya zama tashin hankali yayin da aka jiyo karar harbe-harbe a kusa da wajen zaben a Abuja.
Ana tsaka da fama da matsalar tattalin arziki a Najeriya, Primate Elijah Ayodele ya shawarci Shugaba Tinubu da ya gaggauta magance matsalar. Ya hango zanga-zanga.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa “ta hanyar amfani da ruhanai ne” yayin da yake martani ga furucin Doguwa na cewa ba yawan kuri’u ke sa a ci zabe ba.
Allah ya yi wa tsoffin yan majalisar wakilai biyu daga jihar Kwara rasuwa. Yan majalisar biyu sun mutu ne cikin awanni 48 a tsakani. Gwamnan jihar ya yi martani.
Jami'an yan sanda tare da hadin gwiwar yan sakai sun yi nasarar fatattakar miyagun yan bindiga a wani artabu a jihar Bauchi, inda suka halaka dan bindiga daya.
Wani dan Najeriya ya ba da labari mai ciwo na wasu iyali da suka rasa mahaifinsu cikin dare. Jama’a sun yi martani sosai kan wallafar da ya yi a dandalin Twitter.
Alhassan Ado Doguwa, dan majalisa mai wakiltar mazabar tarayya ta Tudun Wada/Doguwa a jihar Kano, ya ce ba yawan kuri'u kadai ke sa a ci zabe ba.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa yana goyon matakin Dino Melaye na kin zuwa kotu domin kalubalantar zaben gwamnan Kogi
Tsohon ministan wasanni a gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Solomon Dalung ya sanar da rasuwar mahaifiyarsa wacce ta riga mu gidan gaskiya.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari