Manyan Labarai A Yau
Wata kotu a kasar Indonesia ta kama wata budurwa da laifin batanci ga annabi Isa a watan azumi. An daure ta a gidan yari kusan shekaru uku kan aikata laifin.
Gwamna jihar Ribas, Sir Siminalayi Fubara ya bayyana yadda labarin masarautar Akpor ya sosa masa zuciya har ya zibar da hawaye a cikin taro, ya gina ma sarki gida.
Tsohon ƙaramin minista a ma'aikatar kula da harkokin kasashen waje, Dubem Onyia ya kwanta dama yana da shekaru 73 a duniya, an fara jimamin rashinsa.
Jam'iyyar APC nai mulki a jihae Kaduna, ta yi martani kan sauya shekar da Nasir Ahmad El-Rufai ya yi zuwa jam'iyyar SDP. Ta fadi abin da ta tasa a gaba.
Tsohon sanatan jihar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi wasu kalamai da ake ganin shaguɓe ne ya yi wa tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai.
Ministan ayyuka, David Umahi, ya bukaci al'ummar Musulman Najeriya da su marawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya tabbatar da batuk da ake yaɗawa cewa ya fice daga jam'iyyar APC mai mulki, ya ce za su kalubalanci Tinubu.
Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta bayyana cewa ta sanya N50bn da kwato a hannun barayin gwamnati da masu zamba a asusun NELFUND.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar APC zuwa SDP. 'Yan Najeriya sun bayyana ra'ayoyinsu.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari