Jihar Legas
Maniyyata aikin hajjin bana sun koka kan yadda suka makale har yanzu a filin tashi da saukan jiragen Murtala Mohammed da ke jihar Lagos saboda matsalolin sufuri
Guiness World Record a karshe ta bayyana Hilda Baci a matsayin wacce ta kafa tarihi bayan ta shafe sa'o'i 93 ta na girki ba tare da hutawa ba a jihar Lagos.
Tun bayan dawowar damokradiyya a 1999, takwas daga cikin jihohi 36 na Najeriya suna nan a yadda suke kuma har yanzu jam’iyyar adawa bata taba mulki a ciki ba.
Rahotanni sun tabbatar da cewa jirgin ƙasa ya murkushe sojan Najeriya yayin da ya yi yunkurin tsallake layin dogo a kan babur a yankin PWD da ke Ikeja, Legas.
Shugaban majalisar dokokin jihar Legas, Mudashiru Ajayi Obasa, ya saƙe samun nasarar zama kakakin majalisar karo na uku kenan a jere tun nasara ta farko a 2015.
Wata mata mai suna Maria Ahmadu da jami'an 'yan sanda suka kama a Legas bisa tuhumarta da laifin siyar da jaririnta, ta ce bukatuwar iyali ce ta sanyata aikata.
Kotun tarayya da ke zamanta a Lagos ta tasa keyar wani dan Amurka mai suna Donn Perkins zuwa gidan gyaran hali na Ikoyi bisa zargin shigo da makamai Najeriya.
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamna a jihar Legas ta yi fatali da karrraki biyu na jam'iyyun APC da APP wanda suka ƙalubalanci nasarar gwamna Sanwo-Olu.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya umarci baki ɗaya kwamishinoni da hadimansa su bayyana ainihin abinda suka mallaka sannan su sauka daga kan kujerun.
Jihar Legas
Samu kari