Jihar Legas
Rundunar ‘yan sandan jihar Lagos ta bayyana dalilin da yasa suka sanya wa mawaki Seun kuti ankwa duk da cewa shi ya mika kansa ga jami’ansu, ta ce doka suka bi.
An gano Seun Kuti a wani faifan bidiyon da ya yadu, yana alfahari akan marin da ya yiwa dan sanda, ya ce wannan ba shine na farko ba ya mari 'yan sanda da yawa
Wata yar kasuwa kuma kuku a Najeriya, Hilda Baci mai shekaru 27 a yanzu haka tana kokarin kafa tarihi a duniya bayan ta dauki mafi tsawon lokaci tana girki.
Hilda Baci ta shiga cikin kundin tarihi, ta kafa sabon tarihi na lokacin da aka kwashe ana dafa abinci a duniya. Hilda ta zama mai riƙe da wannan kambun yanzu.
Babban basarake mai sarautar Onidimu na ƙasar Idimu, Oba Azeez Dada Aluko Oƙugoke, ya riga mu gidan gaskiya yana da shekara 87. Ya bar duniya ne ranar Lahadi.
'Yan sandan jihar Legas za su kamo wani mawakin Najeriya bayan da aka ga bidiyon lokacin da ya kafta wa wani jami'in dan sanda mari a lokacin da ya tare su.
Obasanjo, tsohon shugaban Najeriya ya bayyana halin da kasar ke ciki na karancin ci gaba da kuma yadda wasu ke kokarin kawo matsala. Ya ce 'yan yanzu ba wayo.
Yanzu muke samun labarin yadda jiga-jigan APC suka shiga wata ganawa da tsohon mataimakin shugaban PDP na kasa kan ba Tinubu goyon baya a mulkinsa da ke tafe.
Magidanci ya maka matarsa a kotu bayan ta lakada masa duka har sai da mijn ya suma, ya ce matar daman ta saba cin zarafinsa kullum akan abinda bai kai komai ba.
Jihar Legas
Samu kari