Jihar Legas
Wani malami a makarantar sakandare na Araromi Ilogbo, da ke Oko Afo, jihar Legas ya yi wa daya daga cikin dalibansa duka har sai da ya bakunci lahira.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Sanusi Lamido Sanusi ya ce yana goyon bayan mayar da wasu sassan babban bankin kasar daga Abuja zuwa Legas.
Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Legas ta yanke hukuncin daurin rai da rai kan Fasto Feyi Daniels saboda zargin cin zarafi da kuma fyade ga wata mata a Legas.
Rahotanni sun nuna cewa wasu da ba a san ko su waye ba sun yi awon gaba da shugaban jam'iyyar PDP na jihar Legas a titin zuwa Ibadan jiya Alhamis da yammaci.
Uban jam'iyyar NNPP, Dakta Boniface Aniebonam ya bayyana cewa zai yi wahala su iya cin zabe a jihar Legas duk da nasararsu a Kano da mummunan kaye.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba zai iya dauke babban birnin tarayya daga Abuja zuwa Legas ba saboda wasu dalilai.
Reno Omokri ya bayyana cewa mayar da manyan ofisoshin CBN da FAAN zuwa Legas da gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu ta yi ba zai illata yan arewa ba.
Bayo Onanuga, mai ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara ta musamman kan harkokin labarai ya bayyana dalilin mayar da wasu manyan ofisoshi Legas.
Tsohon Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Raji Fashola ya ce bin diddigi da ka'ida ya jawo wa Isa Pantami bakin jini a gwamnatin Muhammadu Buhari.
Jihar Legas
Samu kari