Jihar Legas
Wata matashiya yar Najeriya ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya kan abun da ta gano cikin mifie dinta. Ta ce N50 ta siye shi a wani garejin mota a Legas.
Shahararren mawaki a Najeriya, Seun Kuti ya bayyana cewa talakawa ne kadai a Najeriya za su shiga aljanna musamman wadanda ba su da asusun banki.
Babban lauya a Najeriya, Inibehe Effiong ya caccaki gwamnonin da suka samu nasara a Kotun Koli wadanda suka godewa Shugaba Tinubu da cewa abin takaici ne.
Jami'yyar NNPP a yankin Kudu maso Yamma ta yi martani kan hukuncin Kotun Koli da ta bai wa Gwamna Abba Kabir nasara a jiya Juma'a a birnin Abuja.
Kotun kolin Najeriya ta tabbatar da zaben Babajide Sanwo-Olu a matsayin zababben gwamnan jihar Legas. Mai shari;a Garba Lawal ya kori karar jam'iyyar LP.
An yaɗa hotunan tsohon Sarkin Kano, Sunusi Lamido Sunusi yayin da ya jagoranci sallar Juma'a a jihar Legas bayan ya ziyarci jihar don halartar wani babban taro.
Kotun Koli za ta yanke hukuncinta na karshe kan takaddamar zabukan gwamnoni a Kano, Filato, Legas da sauransu. Legit Hausa ta tattaro martanin yan Najeriya.
A yau Juma'a, 12 ga watan Janairu ne Kotun Koli za ta yanke hukuncin karshe a shari'o'in zabukan gwamnonin Filato da Legas. Legit za ta kawo hukuncin kai tsaye.
Kotun Koli ta fara sauraron karar da jam'iyyar LP da PDP suka shigar kan zaben gwamnan jihar Legas, inda suke neman ya tsige Gwamna Sanwo-Olu....
Jihar Legas
Samu kari