Jihar Legas
Fitattun mawakan kudancin Najeriya, Davido da Wizkid sun sake kwaɓewa a kafofin sadarwa inda suka yi ta jifan junansu da munanan kalaman batanci.
Kamfanin Dangote ya bayyana samun riba mai yawa a cikin watanni ukun farkon shekara. A rahoton da kamfanin ya fitar, ya samu naira biliyan N166.4
Rundunar 'yan sanda ta fara bincike kan wani mutumi da ya nutse a tekun Legas a kokarin tserewa wani mai shago da ke zargin ya satar masa buhunan siminti.
An tafka babban rashi yayin da matashiyar mawakiya wacce ta kware a wakokin yabo, Morenikeji Adeleke ta riga mu gidan gaskiya a jiya Asabar 27 ga watan Afrilu.
Gwamnatin jihar Legas ta garkame coci-coci guda biyar da wuraren shakatawa akalla guda 19 saboda yawan damun jama'a da ƙara wanda ya sabawa dokokin ƙasa.
Masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood ta sake shiga jimami bayan rasuwar fitaccen jaruminta, Ganiyu Oyeyemi da aka fi sani da Ogunjimi a yau Juma'a.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya ƙaryata rade-radin da ake yaɗawa cewa ya yi karin mafi karancin albashi ga ma'aikata har N70,000 a jihar.
Kamfanin jiragen sama na Air Peace ya yi karin haske kan tangardar na'ura da jirginsa ya samu a lokacin da yake kokarin sauka filin jirgin Murtala Muhammad na Legas.
Gobara ta tashi a wani bangare na filin jiragen sama na Murtala Muhammad (MMIA) da sanyin safiyar yau Alhamis, 25 ga watan Afrilu. Hukumar FAAN ta fara bincike.
Jihar Legas
Samu kari