Jihar Legas
Yarima Harry da matarsa Megham za su kawo ziyara Najeriya a gobe Jumu'ah. Za su ziyarci jihohin Kaduna da Lagos. Za su kuma shafe kwana uku yayin ziyarar.
Hatsarin iskar gas ya yi sanadiyyar mutuwar mutane biyu a Lagos tare da jikkata mutane uku. Rundunar yan sanda jihar sun tabbatar da faruwar lamarin.
Shahararren jarumin fina-finan Nollywood, Kanayo O. Kanayo ya gabatar da ɗansa a masana'antar shirya fina-finai inda ya musu gargadi kan fifita shi.
Karamin Ministan lafiya a Najeriya, Tunji Alausa ya bugi kirji kan yadda suka inganta bangaren lafiya inda ya ce har daga indiya da Turai ana zuwa neman lafiya.
Akalla ma'aikata 200 ne ake fargabar za su rasa aiki a yayin da babban kamfanin kimiya na kasar Amurka, Microsoft, ya fara shirye-shiryen rufe ofishinsa na Najeriya.
Shugaban karamar hukumar Ikere-Ekiti, Olu Adamolekun ya rantsar da hadimansa da Alkur'ani da kuma gunki inda ya bukace su da su yi biyayya ga jam'iyyar APC.
Daga ranar 6 ga Mayu, 2024, abokan ciniki a rukunin 'Band A' da ke karkashin kamfanin rarraba wutar lantarki na Ikeja, za su rika biyan N206.80/kWh maimakon N225/kWh
Tsohon Sanata Shehu Sani ya shawarci gwamnatin Najeriya ta yi amfani da yawan 'yan kasarta domin ci gaba. Ya ce kamata ya yi Najeriya ta jagoranci Afrika a komai.
Bayan yada rahoton cewa wasu jami'an DSS guda biyu sun bindige matashi a gidan mai din Legas, hukumar ta ƙaryata cewa jami'anta ne suka aikata laifin.
Jihar Legas
Samu kari