Lafiya Uwar Jiki
A duk ayyukan ka na yau da kullum, jikinka na bukatar karfi. Wannan dalilin ne yasa kake shan ruwa don kashe kishi. Amma saboda wahalar yau da kullum, wasu kan manta da ruwan gaba daya. Amma kunsan cewa shan ruwa da sassafe na...
Masana kiwon lafiya sun bukaci jama’a da su yawaita cin ganyen gwaza. A cewarsu, yana dauke da sinadarai masu amfani ga jikin dan Adam. Bincike ya nuna cewa, ganyen gwaza na dauke da sinadarin kawar da cututtuka da suka hada da...
Ma'aikatan lafiya 10 na asibitin Dalhatu Araf, da ke Lafia a jihar Nasarawa aka kora akan satar jinin da jama'a ke bada wa tallafi don marasa lafiya. Suna siyar da jinin ne inda suke soke kudaden. Bayan haka, an kamasu da laifin a
A cewar rahoton, wata matashiya ce ta fara tona asirin Aisha yayin da ta iske gawar jaririn bayan ta shiga gidan da matar ta haihu, ita kuma ta kwarmata labarin har ta kai ga jami'an sintirin unguwar sun shigo cikin lamarin. Amma
Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin kwakwalwa karo na biyu inda suka cire wani tsiro tare da samun nassara gudanar da wannan aiki. An gudanar da aikin ne inda aka cire wani tsiro daga kwakwalwar wata baiwar Al
A cewar majiyar, tsohon Sanatan ya kira direbansa tare da umartarsa a kan ya kai shi ofishinsa daga Masallacin, kafin daga bisani ya umarce shi ya kai shi asibiti daga ofishin nasa. Duk da ba bayyana lokacin da za a yi masa sallar
A wata hira da aka yi da ita Hajiya Badiyya ta bayyana cewa ta haifi yara guda biyu wanda daya daga cikinsu ya mutu a lokacin yana da shekara 13 a duniya, sanadiyyar cutar sikila. Wannan dalili ne ya sanya Hajiya Badiyya Inuwa....
Sama da yara kanana guda dari tara ne suka kamu da cutar kanjamau sanadiyyar wani dan iskan likita wanda ya dinga amfani da allura guda daya wajen ba su magani a kasar Pakistan. A farko-farkon shekarar nan dai an ruwaito cewa...
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Dashe ya fara rubuta takardar koke zuwa kotun a ranar 25 ga watan Satumba domin neman a tilasta IGP da Kyari su gabatar da Sambo a gaban kotu bayan kama shi da rundunar 'yan
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari