Labarin Sojojin Najeriya
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar cafke wasu bata garin mutane wadanda ke yi wa 'yan ta'addan Boko Haram safarar kayayyaki a jihar Borno.
Karamin ministan tsaro Bello Muhammad Matawalle, ya yaba sojojin Najeriya kan nasarorin da suke samu na sheke 'yan ta'adda. Ya ce za su kawo karshen matsalar.
Yayin da ake zargin sojojin Najeriya sun yi kuskuren jefa bam a filin idi, rundunar OPHD ta fito ta musanta zargin, tana mai cewa jirgin yaƙar ƴan bindiga yake.
Rundunar sojojin Najeriya ta kama wasu da ake zargi da hannu a kisan gillan ada aka yi wa jami'anta 17 a kauyen Okuama tun a watan Maris, an kwato makamai da dama.
Birgediya Janar Ali Butu, ɗaya daga cikin manyan malamai a jami'ar sojoji da ke Biu a jihar Borno ya mutu yana ɗan shekara 58 a asibitin kudi a Abuja.
Hedkwatar tsaron Najeriya (DHQ) ta bayyana cewa sojoji sun samu nasarar kashe ƴan ta'adda 188, sun kama wasu 330 tare da ceto mutanen da aka yi garkuwa da su.
Rundunar sojojin NAF sun yi nasarar halaka tulin ƴan bindiga yayin da suka kai samame mafakar manyan ƴan bindiga a kananan hukumomi 3 a Zamfara jiya.
Kwankwaso ya yi suka ga geamnatin tarayya ne ganin yadda lamuran tsaro suka birkice a kasar. Kungiyar matasan tace Tinubu na iya kokarinsa na shawo kan matsalar
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar kai farmaki a maboyar wani kasurgumin shugaban 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sun hallaka dan ta'adda daya.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari