Labarin Sojojin Najeriya
Rundunar sojojin Najeriya ta ce dakarunta sun kashe 'yan bindiga 11 a wani samame da suka kai jihar Zamfara da Katsina, kuma sun lalata sansanin 'yan bindiga.
Wani babban kwamandan Boko Haram kuma hatsabibin da ya hana mutane zaman lafiya a kewayen Gwoza, Mallam Yathbalwe, ya fito da kansa ya miƙa wuya.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Delta ta tabbatar da cewa ta miƙa sarkin Ikolo ga rundunar sojoji bayan ya miƙa kansa kan zargin hannu a kisan sojoji 17 a Okuama.
Mai Martaba Clement Oghenerukevwe Ikolo, Urhukpe 1, ya mika kansa ga ‘yan sandan jihar Delta, bayan da aka alakanta shi da sa hannu a kashe sojojin Najeriya.
Dakarun sojoji a Najeriya sun wallafa sunayen mutane takwas da suke nema ruwa a jallo kan kisan sojoji a jihar Delta ciki har da wani Farfesa da wata mata.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Maiduguri na jihar Borno, ta zartar da hukunci kam shari'ar mutum 313 da ake zargi da laifin aikata ta'addanci.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya halarci jana!izar sojojin da aka kashe a jihar Delta. A wajen ya yi wa iyalan da suka bari alkawura don inganta rayuwarsu.
Rundunar sojojin Nigeriya ta sanar da murƙushe hatsabibin ɗan bindiga a jihar Zamfara, Junaidu Fasagora tare da mayaƙansa da dama a karamar hukumar Tsare.
Hadimini shugaban kasa, Bola Tinubu a bangaren sadarwa, Bayo Onanuga ya soki Muhammadu Buhari kan rashin mutunta sojojin da suka mutu a bakin aiki.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari