Labaran Duniya
Kamar yadda rahoto daga kafar yada labaran ta bayyana, babur din zai iya lulawa sararin samaniya ya kwashe mintuna 40 yayin da yake zura gudu kan 62mph a sama.
Hotunan basira da iya shirya gida da wata budurwa tayi bayan kama hayar daki 1 ya kayatar da masu amfani da soshiyal midiya, wasu sun bata shawarwari da jinjina
Wata mata mai suna Classica Rankin ta bayyana yadda tayi watsi da snaa'ar koyarwa inda tayi caraf ta fara sana'ar tukin mota, Tana samun N64m a duk shekara.
Gwamnatin Taliban na kasar Afghanistan ta sanar da sabuwar doka na dakatar da mata daga zuwa jami'o'in gwamnati da masu zaman kansu. Dokar ta fara aiki nan take
Kowanne irin jama'a suna da nasu irin al'adun a bikin aure. Kudancin Koriya suna daure kafar ango inda ake zabgarsa yayin da ake kwasar gara ana cikin nishadi.
Chris Choir matashi ne mai shekaru 30 a duniya dake dab da zuwa kwalejin likitancin hakora amma ya fasa. Ya fara bada hayar dakuna kuma kasuwancin na kai masa.
A ranar Lahadi aka kaddamar da fara wasannin gasar cin Kofin duniya a ƙasar Qatar, akwai wasu matakai da ƙasar ta ɗauka na nuna kyaun Addinin Musulunci a gasar.
Mafi yawancin kasashe sun hallastawa maza auren mata 1 ko fiye da hakan, kasashe kadan ne suke yarda mata su auri maza fiye da daya, abin da ake kira Polyandry.
Bayan cikar shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, shakara tamanin a duniya ana ganin kamar ya fi kowa tsufa a cikin shugabannnin duniya yanzu, mun haɗa wasu biyar.
Labaran Duniya
Samu kari