Labaran Duniya
Yayin da ake cigaba da artabu tsakanin Iran da Isra'ila, shugaban Amurka, Donald Trump na Amurka ya tabo batun kifar da gwamnatin Iran kan zama a teburin sulhu.
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Isra'ila da Iran sun amince su tsagaita wuya bayan shafe kwanaki sama da 10 suna ɓarin wuta a tsakaninsu.
Shugana Amurka, Donald Trump ya ce harin da Iran ta kai sansanin sojin Amurka da ke Qatar bai yi tasiri ba, ya buƙaci jamhuriyar musulunci ta nemi zaman lafiya.
Qatar ta yi Allah wadai da yunƙurin Iran na kai farmaki sansanin sojojin Amurka da ke ƙasarta, ta ce ta samu nasarar kakkabo makamin da aka harbo.
Farashin fetur ya kusan kai N1,000 a Najeriya, saboda rikicin Iran-Isra'ila, wanda ya haifar da tsadar ɗanyen mai. IPMAN ta ce 'yan Najeriya su shirya wa ƙarin.
Kasar Iran ta kaddamar da harin ramuwar gayya kan sansanin sojojin Amurka da kasar Qatar. Iran ta kai farmakin ne da makami mai linzami bayan harin Amurka.
Mataimakin shugaban Majalisar tsaron Rasha ya bayyana cewa ƙasashe da dama sun nuna a shirye suke su bai wa Iran makaman nukiliya bayan harin Amurka.
Harin Iran ta katae wutar lantarki a sassa daban-daban na Isra'ila, rahoto ya nuna akalla yahudawa 8,000 sun faɗa dubu, ana ci gaɓa da kokarin gyara lamarin.
Iran ta rataye Mohammad-Amin Mahdavi Shayesteh a safiyar Litinin saboda samunsa da laifin yi wa gwamnatin Iran leƙen asiri. Amnesty ta tayar da jijiyar wuya.
Labaran Duniya
Samu kari