Kwankwasiyya
Asma'u Sani, yarinyar da ke fama da jinyar cutar daji ta riga mu gidan gaskiya yayin da ake shirye-shiryen fitar da ita kasar Indiya don ya mata aiki.
Dokta Bonieface Aniebonam wanda ya kafa NNPP ya raba gardama kan takaddamar sahihancin zaman Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano, dan jam'iyyar NNPP.
Rabiu Musa Kwankwaso ya koka game da abin da ya faru a Tudun Biri a Kaduna, ‘Dan siyasan yake cewa ba yau sojoji su ka soma hallaka mutanen da ba su yi laifi ba.
Major Agbo, shugaban ɗaya daga cikin ɓangarorin NNPP biyu ya ce sun aminta da hukuncin kotun ɗaukaka kara na tsige gwamnan sabida ba ɗan jam'iyya bane.
Kungiyar matasan lauyoyin arewa da suka fito daga jihohi 19 sun bayyana cewa an tafka kuskuren da ba a yafe wa a hukuncin kotun ɗaukaka kan zaben Kano.
Jam'iyyar NNPP ta karyata wasu da ta kira da korarrun jam'iyya waɗanda ke yaɗa cewa Abba Kabir Yusuf ba ɗan jam'iyya bane a lokacin zaɓe kuma an kori Kwankwaso.
Masu zanga-zanga daga ko ina a fadin Najeriya sun cika birnin Abuja don kalubalantar hukuncin shari'ar Kano da kuma sauran jihohin Zamfara da Nasarawa da Plateau.
Abubuwan na ƙara rikicewa a NNPP yayin da tsagin Agbor duka nesanta kansu da zanga-zangar da je faruwar a Kano kan hukuncin tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Jigon NNPP, Olufemi Ajadi ya zargi APC da kokarin kwace kujerar Abba Kabir na Kano inda ya ce ba za su yi nasara ba sai Abba ya yi shekaru takwas.
Kwankwasiyya
Samu kari