Kwankwasiyya
Jam'iyyar APC ta zargi tsohon Gwamna Rabiu Musa Kwankwaso da kawo tangarda a tafiyar Shugabansu Abdullahi Umar Ganduje domin dakile muhimmancinsa a zaben 2027.
Wani tsagin jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ya shigar da kara a gaban hukumar EFCC kan Rabiu Musa Kwankwaso da wasu mutum 13 kan zargin N2.5bn
Sanata Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila, ya yi magana kan kasafin kudin shekarar 2024. Sanatan ya bayyana cewa kasafin kudin cike yake da kura-kurai.
Wasu da suke ikirarin ‘ya ‘yan APC ne suna neman raba Abdullahi Ganduje daga jam’iyya. Kafin haka, wannan matalsa ta faru da Uche Secondus da Iyorchia Ayu a PDP.
Kwamitin da ke sauraron korafin da gwamnatin Kano ta shigar da Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci al'umma da su bada shaida kan lamarin domin yin adalci.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana shugabannin NNPP a matsayin waɗanda suka gaza, ya ce ba zasu iya ja da Tinubu ba a 2027.
Kwamitin binciken shari'a da gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya kafa, zai fara zamansa domin binciken gwamnatin tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Kungiyar 'Concerned North-Central APC Stakeholders' ta nesanta kanta daga zanga-zangar neman tsige Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin jam'iyyar APC.
Jam'iyyar APC ta zargi Gwamna Abba Kabir da daukar nauyin masu zanga-zanga da suka bukaci shugaban jam'iyyar, Abdullahi Ganduje ya yi murabus a jiya Alhamis.
Kwankwasiyya
Samu kari