Kwankwasiyya
Shugaban jam'iyyar NNPP mai kayan daɗi reshen jihar Kano, Hashimu Dungurawa ya bayyana cewa suna tsammanin Abba zai samu nasara a hukuncin kotun koli.
Wasu masana sun bayyana mahangarsu kan hukuncin da Kotun Kolin za ta iya yanke wa a ranar 12 ga watan Janairu. Yayin da daya ya ce Yusuf dayan ya ce Gawuna.
A yayin da ake jiran hukuncin Kotun Koli kan zaben gwamnan jihar Kano, Legit Hausa ta tattara wasu abubuwa biyar da ya kamata ku sani gabanin hukuncin kotun.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta gargadi jama'ar jihar kan tada tarzoma inda ta ce za ta murkushe duk wani yunkurin tada hankulan jama'a a jihar.
Sheikh Ibrahim Khalil ya bayyana cewa jam'iyyar NNPP babu abin da za ta tsinana a kotun koli, ya ba su shawara da kada su ta da hankali bayan yanke hukuncin.
Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom a matsayin zababben gwamnan jihar, ta yi fatali da korafe-korafen APC da NNPP.
Nan da 'yan awanni za a san wa zai mulki Kano tsakanin Abba da Gawuna. NNPP ta ce Jam’iyyar APC tana kokarin yaudarar Kotun koli, amma ba za a dace ba.
Tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau, Malam Ibrahim Shekarau, ya shawarci jam'iyyun NNPP da APC da su amince da hukuncin da kotun koli za ta yanke.
Kotun koli za ta yi zama domin warware shari’o'in zabe da yawa a makon nan. Ana sa ran kotun kolin Najeriyar ta raba gardamar Abba v Gawuna ranar Juma’a
Kwankwasiyya
Samu kari