Kwankwasiyya
Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ya rike mukamai iri-iri a siyasa. A tarihinsa ya taba zama ‘Dan majalisa, Gwamnan Kano, Ministan tsaro, da kuma Sanata.
New Nigerian People’s Party (NNPP) tana so Buhari Ya Ja-Kunnen Gwamnonin APC. Za a ji cewa dalili kuwa shi ne harin da APC ta kai wa tawagar PDP a jihar Borno.
Dan takaran shugaban kasan jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi’u Musa Kwankwaso, ya yi alkawarin cigaba da kokari don ciyar da Najeriya gabaa.
Kwamitin neman takaran Bola Tinubu yana hangen kuri’un mutanen Arewa maso yamma duk da Rabiu Kwankwaso wanda daga yankin ya fito, yana neman zama Shugaban kasa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yana ganin APC mai mulki tayi kuskure wajen bada tikitin 2023 ta ga wanda bai cancanta ba, yace wannan shi ne babban kuskuren ta.
Za a ji Halliru Dauda Jika, Lawal Yahaya Gumau da Muhammad Adamu Bulkachuwa sun sauya-sheka. Jam’iyya NNPP da ma PDP sun amfana da sakamakon zaben APC a Bauchi.
Rabi'u Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na NNPP a zaben 2023 yace zai yi sulhu da kungiyar IPOB da sauran kungiyoyin yan bindiga idan ya zama shugaban kasa.
Masu tofa albarkacin bakinsu na tayi a Twitter. Akwai masu ganin Rabiu Musa Kwankwaso zai bata ruwa ne ba domin ya sha a 2023, Bashir El-Rufai ya yi sharhinsa.
‘Dan takaran PDP, Atiku Abubakar da kuma Asiwaju Bola Tinubu mai neman mulki a APC ba su cikin wadanda suka halarci zaman da aka yi da masu neman takara a jiya.
Kwankwasiyya
Samu kari