Kungiyar Izala
Abuja - Kungiyar da'awa ta addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a Wa iqaamatus Sunna JIBWIS za ta bude sabon Masallacin da ta gina a birnin tarayya Abuja.
Kungiyar da'awa ta addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a Wa iqaamatus Sunna JIBWIS za ta bude sabon Masallacin da ta gina a birnin tarayya Abuja ranar Juma
Babban ɗan fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Marigayi Sheikh Muhammad Auwal wanda aka fi sani da Albany Zaria, ya bayyana wasiyyar malamin ga iyalansa
Shugaban JIBWIS, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya yi kira ga 'yan Najeriya da su tashi kai hade tare da kare kansu daga farmakin 'yan bindiga da masu garkuwa.
Shugaban kungiyar Jama'atul Izalatil Bidia Wa'ikamatis Sunnah, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya bada umarnin fara addu'o'in alkunut a masallatan Ahlis-sunnah.
Kungiyar Izalatul Bid'a wa iqaamatus Sunnah (JIBWIS) tayi kira ga gwamnatin tarayyar da ta kara kaimi wajen dakile matsalar tsaro da ya addabi arewacin kasar.
Bayan nada Alaramma Ahmad Sulaiman da gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi a matsayin kwamishinan ilimi na biyu na jihar Kano, Malamin ya shiga ofishinsa a yau.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya nada Sheikh Alaramma Malam Ahmad Sulaiman Ibrahim kwamishinan ilimi na biyu a jihar.Alaramma ya sanar a Facebook.
Kungiyar Izala ta magantu kan yadda wasu 'yan ta'adda suka kashe musulmai da dama a jihar Filato a jiya Asabar. Kungiyar ta yi kira ga a zauna lafiya a ko ina.
Kungiyar Izala
Samu kari