Zaben jihohi
Yau jam’iyyar APC za ta shirya zaben tsaida gwani na ‘dan takarar Gwamnan jihar Kogi, kwatsam sai aka ji wadanda ake ganin su na kusa da Gwamna sun janye takara
Sakataren jam'iyyar PDP na ƙasa, Sanata Samuel Anyanwu, ya lashe zaɓen fidda gwanin gwamnan jihar Imo na jam'iyyar. Anyanwu zai fafata da gwamnan Uzodinma.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, tana neman kotu ta kwace nasarar da ɗan takarar jam'iyyar NNPP, ya samu a zaɓen gwamnan jihar Kano.
Rahotanni sun bayyana ranar da za a gudanar da zaɓen cike gurbi a jihar Rivers. Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), a jihar ta fitar da sabbin bayanan.
Wata kungiya ta yi bayani filla-filla kan dalilin da ya sanya jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta faɗi zaɓen gwamnan jihar Oyo a hannun jam'iyyar PDP.
Dino Melaye, tsohon sanata mai wakiltan Kogi ta yamma yana cikin jerin mutane biyar da ke neman tikitin PDP domin su gaji Yahaya Bello a matsayin gwamnan Kogi.
Sanatan jam'iyyar Peoples Democratic Party ( PDP) a jihar Ebonyi, Obinna Ogba, ya bayyana cewa PDP ita ta janyowa kanta rashin nasarar da tayi a zaɓen jihar.
Babban faston kasar Primate Elijah Ayodele, ya gargadi Gwamna Dapo Abiodun da wasu zababbun gwamnoni biyu da kada su yi farin ciki tukuna don za a iya tsige su.
Jam'iyyar PDP ta tubure inda ta bayyana cewa lallai sai dai a sauke Mallam Hudu Yunusa Ari daga matsayin kwamishinan zaben jihar Adamawa kafin ran 15 ga Afrilu.
Zaben jihohi
Samu kari