Zaben jihohi
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kano ta bayyana matsayarta game da sakamakon zaben gwamnan jihar, inda tace dole ta dauki mataki game da sakamakon na bana.
An zabo alkalai daga jihohin kasar nan domin sauraran batutuwan da suka shafi sakamakon zaben da aka ce wasu 'yan siyasa sun kalubalanta a zaben na bana dai.
Za a ji Gwamnatin Kano ta yi kira ga zababben gwamnan jihar Injiniya Abba Kabir Yusuf ya yi hakuri, ya daina fitar da sanarwar hukuma da sunan shawara ga jama’a
Abba Kabir Yusuf ya nada kwamitin da zai yi aikin karbar mulki daga hannun Abdullahi Umar Ganduje. Abdullahi Baffa Bichi shi ne shugaban kwamitin na mutum 65.
Tun Bayan da Dr Nasiru Yusuf Gawuna Ya Taya Abba Gida Murnar Lashe Zabe Aketa Samun Mutane na Maida Martani Yadda Mutane Sukayi Mamakin Yadda Gawuna Ya Taya
Gwamnan Zamfara ya ce duk wata rumfar zabe da ke jihar sai da aka baza soja akalla 50 domin a kai jam’iyyarsa ta APC kasa, a karshe Lawal Dauda ya yi galaba.
Shugabar jami'ar FUTO, Farfesa Nnenna Oti, ta bayyana yadda aka mata tayin makudan kudi, aka mata barazana da rai don ta canza wanda mutane suka zaɓa a Abiya.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya janye ƙarar da ya shigar ta ƙalubalantar sakamakon zaɓen sanatan Benue ta Arewa maso Yamma. Gwamnan yace ya yarda ya fadi.
Tsohon gwamnan jihar Imo ya janye daga takarar da ya shiga ta zaben fidda gwanin gwamna da za a yi a jihar nan kusa. Ya fadi dalilinsa na janyewa daga takarar.
Zaben jihohi
Samu kari