Labaran garkuwa da mutane
Bayan sace sarkin Kajuru a ranar Lahadi, 'yan bindiga sun sako wasu ma'aikatan kiwon lafiya da aka sace kwanaki 80 da suka gabata a yankin na Kajuru bayan fansa
A safiyar ranar Lahadin da muke ciki ne, mummunan labari ya fito cewa, wasu mutane ɗauke da bindigu sun yi awon gaba da sarkin Kajuru, Alhaji Adamu Kajuru.
Wasu 'yan bindoga sun sace shugaban wata kwaleji a jihar Zamfara jim kadan bayan bayar da rahoton sace sarkin Kajuru na jihar Kaduna da safiyar yau Lahadi.
Wasu mutane ɗauki da muggan makamai sun farmaki wasu ma'aurata har cikin ɗakin baccin su, inda suka yi awon gaba da su a ƙaramar hukumar Toto, jihar Nasarawa.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin 'yan fashi ne sun sace wasu mutane a jihar Kaduna, yayin da kuma suka raunata wani dan acaba da aka ruwaito yana asibiti yanzu.
Bayan sun nemi a basu kayan abincin da zasu ciyar da ɗaliban da suka sace, yan bindiga sun ƙi.amsar buhu 9 na shinkafa da sauran da kayan abincin da aka basu.
Matsalar satar mutane domin neman kuɗin fansa na ƙara ƙaruwa a Najeriya, yayin da yan bindiga suka maida hankalinsu wurin ɗauke yan siyasa da kuma sarakuna.
Awanni kaɗan bayan wasu mutane ɗauke da bindigu sun kutsa makarantar sakandire a Kaduna sun sace ɗalibai 121, wasu yan bindiga sun sake sace aƙalla mutum 13.
Maimakon shekara daya da ake yi na zaman NYSC, gwamnan jihar Taraba ya bayyana bukatar a mayar da shirin NYSC shekaru biyu domin horar da mambobi kare kansu.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari