Labaran garkuwa da mutane
Rahoton Premium Times ya ce, ‘yan sanda a jihar Kwara sun ceto wata mata da danta da aka sace bayan wani dauki ba dadi tsageru a wani aikin ceto da ‘yan sanda.
Rundunar ‘yan sanda na reshen jihar Edo su hallaka ‘yan bindiga a Uhunmwonde. Wani abin farin cikin shi ne an ceto wani jariri da suka sace, an maidawa uwarsa.
Yan bindigan da suka sace wani mai martaba sarkin Isiala Umudi da ke jihar Imo, Eze Joel Ndenkwo, sun kira, sun nemi a biya naira miliyan 200 kafin su sako shi.
An Likita a asibiti a jihar Kwara da laifin kashe marasa lafiya. Idan Likitan ya kashe marasa lafiya ta hanyar allura, ya kan dauke motocinsu domin ya saida.
Sojojin Najeriya sun ceto wasu mutum shida daga hannun masu garkuwa da mutane a yankin Kangin Kadi dake karamar hukumar Chikun, ciki har da karamar yarinya.
Jirgin sojojin saman Najeriya na Super Tucano ya gano wani asibiti da 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram ke jinya tare da iyalansu a Sambisa, ya ragargaji asibitin.
Shugaban hukumar ICPC, Bolaji Owasanoye ya koka a kan yadda jami’an tsaro ke barna, wani hafsun soja wanda ya saci N4bn daga gidan sojoji, ya yi gidaje a Abuja.
Rahoton da muke samu ya ce, wata mata mai juna biyu da aka sace a Mando ta jihar Kaduna a watan Yulin da ya gabata ta haifi jariri a hannun 'yan bindigan...
Miyagun ‘Yan bindiga sun dauke Basarake, ana zargin sun yi garkuwa da shi a Owerri. Abin ya faru ne a gaban wani ofishin Mai martaban a unguwar Tetlow a jiya.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari