Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Wata budurwa 'yar kasar Namibia ta hargutsa kafar sada zumunta ta Facebook bayan ta yada dangareren gidanta, mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu a kai.
Budurwa aNajeriya ta fashe da kuka a wani faifan bidiyo da ya yadu inda korafin cewa kimanin makwanni 3 kenan babu wanda ya sayi kayan shagonta, ga arahan kaya.
An gano wata mata a wani faifan bidiyo na TikTok ta daure kafar danta saboda yadda yake damunta a shago ga barna, ta ce kullum sai ya yi kaca kaca da shagonta.
An gano wata yarinya da aka wallafa wani faifan bidiyon ta kafar TikTok cikin bacin rai da tashin hankali bayan ta fahimci mahaifiyarta na dauke da juna biyu.
Wani dan Najeriya ya wallafa hirarsa da sukayi da budurwarsa a kafar sada zumunta inda take cewa bata sonshi saboda baya shan taba ko barasa, don haka a rabu.
Wani dan Najeriya ya wallafa wani faifan bidiyo tare da Wales Morgan in da yake nuna dankareren gidan da yake biyan kudin haya har 2m, ya koka kan rashin ruwa.
Dan Najeriya ya wallafa bidiyon mahaifinsa zaije wurin aiki da wata mota mai alfarma, sai dai yaron yace baisan aikin baban nasa ba, abun da ya bada mamaki.
Wata `yar Najeriya da ke rayuwa a kasar Amurka ta ga abun mamaki lokacin da shiga wani shago ta ga tarun bulali a wani shago, ta ce shagon na `yan Afirka ne.
Wani dan Najeriya ya bada labarin cewa ya dade yana turo wa mahaifiyarsa kudade don ta ajiye masa amma ya dawo ya tarar cewa ta kashe kudaden ta yi uzurinta.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari