Jihar Kebbi
Dakarun sojojin Najeriya tare da haɗin gwiwar ƴan sakai sun samu nasarae ceto mutum huɗu da miyagun ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kebbi.
Rundunar sojoji a jihar Kebbi ta yi ajalin wani kasurgumi kuma kwamandan 'yan bindiga, Mainasara da wasu biyu a jihar Kebbi a wani mummunan hari da ta kai.
Kwalejin koyon aikin jinya ta jihar Kebbi da ke Birnin Kebbi ta musanta korar dalibarta, Rahama Sa’idu bisa dalilin fitowa a TikTok. Ta ce ta fadi jarrabawa ne
Yan bindiga sun halaka mutum uku a wani harin ta'addanci da suka kai a ƙaramamr hukumar Bunza ta jihar Kebbi. Gwamna Nasir ya bayar da taimakon kuɗi.
Wasu yan bindiga kai hari kan kauyen Kanzanna da ke karamar hukumar Bunza a jihar Kebbi. Maharan sun sheke mutane biyu tare da yin awon gaba da wasu uku.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kubutar da wasu mutane 17 daga hannun 'yan bindiga a jihar Kebbi bayan zazzafan artabu tsakaninsu da masu garkuwan.
An samu ɓarkewar rikici a tsakanin Fulani da makiyaya a jihar Kebbi. Rikicin wanda ya ɓarke tsakanin ɓangarorin biyu ya salwantar da rayukan mutum biyu.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kebbi ta tabbatar da sahihancin zaɓen gwamnan jihar wanda gwamna Nasir Idris na jam'iyyar APC ya lashe.
An shiga jimami da takaici bayan wani jirgin ruwa ɗauke da fasinjoji ƴan kasuwa ya kife a cikin kogi a jihar Kebbi. Mutane da dama sun nutse a hatsarin.
Jihar Kebbi
Samu kari