Katsina
An bayyana yadda wasu 'yan bindiga suka kai farmaki gonar dankali suka hallaka mutane hudu tare da sace wasu takwas ana tsaka da girbi. Sun kuma jikkata wasu.
Miyagun yan bindiga sun kai sabon farmaki a Katsina inda suka halaka manoma mutum hudu. An nemi wasu mutane masu yawa an rasa bayan harin yan bindigan.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana Buhari a matsayin jajirtaccen shugaba kuma mai kishin kasa wanda ya sadaukar da rayuwarsa ga ci gaban Najeriya.
Shugaban jami'ar FUDMA, Farfesa Armaya’u Hamisu-Bichi, ya sanar da cewa ragowar ɗalibai mata hudu da ke hannun yan bindiga sun shaki iskar yanci.
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da ba malamai 7,325 takardar kama aikin din-din-din a jihar, hakan na nufin sun zama ma'aikata masu daukar albashi da fansho.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da halaka yan bindiga 13 da ceto mutane masu yawa da aka yi garkuwa da su a jihar. Sun kwato kayayyaki masu yawa.
Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda, a ranar Laraba ya raba N450m ga makarantun sakandare 100 a fadin jihar domin bunkasa harkokin ilmi.
Gwamnan jihar Katsina, Umaru Dikko Radda ya nada tsohon soja, Ahmad Daku a matsayin sabon shugaban hukumar Hisbah a jihar tare da nada kwamandansa.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane da yan bindiga suka yi tare da halaka mutum uku daga cikinsu.
Katsina
Samu kari