Katsina
Dakarun sojoji sun samu nasarar sheje 'yan ta'adda masu tarin yawa a wani samame da suka kai a maboyarsu da ke karamar hukumar Safana ta jihar Katsina.
Gwamnatin jihar Katsina ta fara aikin ceto mutane 60 da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a garin Damari da ke jihar. An sace su ne a hanyar kai amarya.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci kan jami'an tsaro na 'Katsina Community Watch Corps' inda suka halaka mutum hudu daga cikinsu.
Wasu ƴan ta'adda sun yi garkuwa da ƴan rakon amarya zuwa ɗaki a yankin ƙaramar hukumar Ɗandume ta jihar Katsina, an raɗe-raɗen wasu sun tsere daga hannunsu.
Wasu miyagu sun shiga har cikin gida sun halaka wata tsohuwa tare da jikarta cokin wani yanayi mara dadi a jihar Katsina. 'Yan sanda sun fara bincike.
Rahotanni sun nuna cewa zanga-zanga ta ɓarke a jihar Katsina bayan wani mutumi, Mani Habu ya yi kalaman ɓatanci ga addinin Musulunci a jihar Katsina.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin yankin Arewa maso Yamma, Dr. Dikko Umar Radda, ya bayyana cewa babu batun yin sulhu tsakaninsu da ƴan bindiga a yankin.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radɗa ya tallafawa mutanen da sojoji suka kubutar daga hannun masu garkuwa da mutane domin su koma gida da ƙarfi.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya bukaci al’ummar jihar da su jajirce wajen kare kansu daga hare-haren ‘yan bindiga da ke kai wa garuruwansu hari.
Katsina
Samu kari