Katsina
Hukumar kula da shige da fice ta ƙasa (NIS), ta gargaɗi 'yan Najeriya dangane da tafiye-tafiye zuwa jamhuriyar Nijar a halin da ake ciki. Hukumar ta bayyana.
Wani Farfesa da ke jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutsin-Ma, Bashir Aliyu Sallau a jihar Katsina ya rungumi sana'ar wanzanci duk da koyarwa da ya ke a jami'a.
Uwargidan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Oluremi Tinubu da uwargidan mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, Nana Shettima sun ziyarci Buhari a Daura.
Gwamna Malam Dikko Umaru Raɗda na jihar Katsina ya rantsar da sabbin kwamishinoni 20 da masu bada shawara ta musamman 18 ranar Talata, 1 ga watan Agusta, 2023.
Gwamnatin Dikko Umaru Radda za ta raba 30, 000 na abinci. Bayan Gwamnan Katsina da zai raba abinci, an karya taki a Jigawa, mota za tayi sauki a jihar Legas.
Yaron tsohon Gwamna Aminu Masari ya zama mai ba Gwamna Dikko Radda shawara a Katsina.Dikko Umaru Radda ya zakulo jerin sababbin masu ba shi shawara a gwamnati.
Shahararren mawaƙin nan na siyasa Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu wanda aka fi sani da Rarara, ya rabawa mutane 1,040 buhunan masara a mahaifarsa da ke.
Rikicin da jam'iyyar NNPP ta Kwankwaso ya buɗe sabon shafi ranar Jumu'a, kakakin jam'iyyar ya bayyana cewa kwamitin NWC ya amince da korar shugabanni a jihohi 7
'Yan bindiga sun hallaka matashi mai suna Ibrahim Abdullahi a garin Kankia hedkwatar karamar hukumar Kankia da ke jihar Katsina bayan kokarin sace wani yaro.
Katsina
Samu kari