Katsina
Miyagun ƴan bindiga sun kashe mutum shida yayin da suka kai farmaki kauyen Ƴar Kasuwa da wasu kauyuka biyu a karamar hukumar Faskari a jihar Katsina.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya tura sakon taya murna ga matar tsohon shuaban kasa, Muhammadu Buhari kan bikin ranar haihuwarta a yau Asabar 17 ga watan Faburairu.
'Yan bindiga sun kai hari kan wani masallaci a yankin Kankara yayin da ake sallar Isha'i inda suka hallaka mutane uku. Maharan sun kuma yi awon gaba da wasu da dama.
Mazauna yankin Jibia a jihar Katsina sun halaka ƴan kasuwa tara da suka taso daga kasuwa zasu koma gida a kan titin Jibia-Batsari da yammacin ranar Lahadi.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda, ya bayyana cewa Katsina na bukatar taimako domin samar da isasshen tsaro a makarantu domin dalibai su yi ilimi mai nagarta.
Mu na da labari Gwamnan Katsina Umar Dikko Radda ya bayyana cewar ’yan bindigar da jami’an tsaro suka hana sakat na farautarsa domin kawo masa hari.
Bankin Duniya ya fitar da sabon rahoto kan yunwa da za a sake shiga a jihohin Arewacin Najeriya guda bakwai saboda rashin tsaro a wannan shekara da muke ciki.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya sake jaddada matsayarsa cewa ya zama wajibi jama'a su tashi tsaye su kare kansu daga ƴan bindiga.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai wani mummunan hari a kauyen Kogo da ke karamar hukumar Faskri ta jihar Katsina, inda suka sace mutum 16.
Katsina
Samu kari