Katsina
Masu sana'ar cajin waya sun samu kudade masu kauri sakamakon rashin wutar lantarkin da aka samu a jihohin Arewacin Najeriya. Matsalar ta shafe kwanaki.
Gwamnatin jihar Katsina ta kaddamar da kwamitin da zai fidda tsarin yadda za a yi wa ma'aikata ƙarin albashi yayin da aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashi.
Da yake amfani da gogewa a harkar fina-finai, talabijin, kiɗa, da ƙwallon ƙafa, ɗan fim ɗin ya ce ya kulla jarjejeniya da gwamnatin Katsina domin horar da matasa.
Legit Hausa ta gudanar da wani ɗan bincike kan halin da mutane ke ciki saboda lalacewar wutar lantarki a wasu yankunan Arewa, masu caji dai kasuwa ta buɗe.
Gwamnatin Katsina ta bayyana jin dadin yadda jama'a su ka fara daukar shawarwarinta kare kai daga hare haren yan bindiga da su ka addabi kauyuka da dama.
Rundunar yan sanda sun yi gumurzu da yan bindiga a Katsina, yan sanda sun ceto wanda yan bindiga suka sace a Katsina bayan sun kai musu farmaki da sassafe.
Gwamna Dauda Lawal da Malam Dikko Radda sun gana da ninistan tsaro, Badaru Abubaƙar da mai ba da shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu kan matsalar tsaro.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun farmaki sansanin ‘yan sandan Mopol da ke Garagi a kauyen Yartsamiyar Jino da ke a jihar Katsina. An kashe jami'ai 4.
A wannan labarin za ku ji cewa matsalolin tsaron Arewacin kasar nan, musamman a jihohin Katsina da Zamfara sun sa an yi taro na musamman a Abuja.
Katsina
Samu kari