Katsina
An fara raba tallafin ambaliyar ruwa na milyoyin kudi a jihar Katsina ga talakawa. Gwamna Dikko Radda ya bayyana yadda za a raba tallafin ga mutanen Katsina.
Farfesa Abubakar Sani Lugga ya yi magana kan kiraye-kirayen da yan Kudu ke yi game da raba Najeriya inda ya ce ya kamata yan Arewa su shirya zama bayan rabuwa.
Gwamnatin jihar Katsina ta ware makudan kudi domin tallafawa garine Damagaram da ke kasar Nijar da makudan kudi har $10,000 domin gyaran masallaci.
Gwamnan Katsina zai karya farashin abinci wajen bude shaguna da za a rika sayar da abinci da araha. Za a bude rumbun sauki kamar yadda aka yi kantin sauki a Jigawa.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci a kauyukan karamar hukumar Kankara da ke jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka mutane da dama.
Yan sanda sun kama sarkin da yake taimakawa yan bindigar Arewa da bayanan sirri. An kama basaraken tare da sauran mutane da suke taimakawa yan bindiga.
Akalla gwamnonin jihohi 16 ne a Najeriya suka maka hukumar yaki da cin hanci ta EFCC a gaban Kotun Koli da ke birnin Tarayya Abuja kan dokar da ta samar da ita.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya kai ziyarar ban girma ga Muhammadu Buhari a Daura bayan dawowa daga London. Dikko Radda ya gana da Buhari a Daura.
Yan sanda sun yi musayar wuta da yan bindiga a kananan hukumomin Katsina kuma sun ceto mata da yara kanana daga kamun masu garkuwa bayan tafka kazamin fada.
Katsina
Samu kari