Katsina
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyarar kwanaki biyu jihar Katsina a makon da ya gabata, ana ganin abubuwan ya yi wata dabara ce ta fara shirin zaɓen 2027.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi artabu da 'yan ta'adda a jihar Katsina. Sojojin sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu yawa tare da kwato makamai da dama.
Yayin da jiga-jigan jam'iyyar adawa ke komawa APC, shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Ganduje, ya ce za a karbi sababbin sanatoci da suka sauya sheka a majalisa.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta sake yin rashi na wasu mambobinta a majalisar wakilai. 'Yan majalisar wadanda suka fito daga Katsina sun koma APC.
Rundunar sojojin Najeriya na ci gaba da samun galaba kan miyagu da yan bindiga bayan kisan wani mashahuri mai suna Abubakar da aka fi sani da Mallam.
Rahotanni da bidiyo sun nuna yadda aka samu ƙaramik rikici a wurin taron murna da ɗaura auren ɗiyar gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda har aka fasa gilashi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ziyarci wasu daga cikin jihohin Najeriya bayan hawansa mulki. Wasu daga cikin ziyarorin ya yi su ne don kaddamar da ayyuka.
Tsohon shugaban ƙasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan ya sake jimamin rasuwar Umaru Musa Yar'adua bayan shekaru 15, ya ce marigayin shugaba ne na gari abin koyi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yarda da kalubalen rashin tsaron da ake fama da shi a kasar nan. Ya ce dole sai an kawo karshen matsalar rashin tsaro.
Katsina
Samu kari