Katsina
Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai ziyarci jihar Katsina domin bude muhimman ayyuka biyu. Bola Tinubu zai ziyarci jihar Katsina a ranar Juma'a 3 ga Mayu.
Manyan jagororin 'yan bindiga da suka hada da Umar Black, Abu Radda, Tukur Dan Najeriya sun mika wuya a jihar Katsina. Sun bukaci a rika musu adalci a Najeriya.
An samu sauki bayan fitaccen jagoran 'yan bindiga, Harisu Babba Yauni, ya mutu tare da wasu daga cikin yaransa guda 10 a rikicin cikin gida da ya auku a Katsina.
Rahotanni sun tabbatar cewa yan bindiga sun kai hari a lokacin sallar Isha a Tudun Malamai da ke karamar hukumar Faskari a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya.
Gwamnatin jihar Ƙatsina ta fito ta yi bayani kan kudaden da ta kashe wajen samar da tsaro. Gwamnatin ta ce ta sayo kayan aiki tare da daukar ma'aikata.
An gudanar da zanga-zangar lumana a jihar Katsina domin nuna adawa da ayyukan jami'an tsaro na rundunar tsaron jihar Katsina. Matasa sun nuna fushinsu.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana jin dadi bisa jajircewa da nuna kwarewar aikin jami'anta, bayan sun ki karbar cin hancin Naira miliyan daya daga barayi.
Sojojin Najeriya sun kashe Gwaska da 'yan bindiga 100 a Katsina. Gwamna Radda ya yaba da farmakin, yana fatan zaman lafiya zai dawo da taimakon Allah.
Jami'an tsaro na 'yan sanda sun samu nasarar dakile hare-haren 'yan bindiga a jihar Katsina. Sun fatattaki 'yan bindigan ne bayan an yi kazamin artabu.
Katsina
Samu kari