Katsina
Rahotanni sun tabbatar da cewa gawar marigayi tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ta iso Najeriya daga Landan tare da tawagar gwamnatin tarayya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu tare da wasu daga cikin hadimansa sun isa jihar Katsina domin karɓar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari yau Taata.
A labarin nan, za a ji yadda shirye-shirye sun gama kankama, kuma ana dakon gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari kawai domin suturta shi.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kafa ta sauka a jihar Katsina don shirin birne tsohon shugaba, Muhammadu Buhari.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda da tawagar kwamitin shirya jana'izar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari sun fara tarbar manyan baƙi.
Tsohon mai magana da yawun shugaban ƙasa, Femi Adesina ya ce Muhammadu Buhari na zuwa neman lafiya a kasar waje tun kafin ya karɓi mulkin Najeriya.
Fatima Buhari ta isa Daura cikin kuka yayin shirin jana'izar mahaifinta, yayin da gawar tsohon shugaban ke kan hanya daga Landan zuwa Katsina don binne shi.
Ma'aikatan gidan shugaba Muhammadu Buhari sun bayyana yadda ya yi rayuwa da su a Daura bayan sauka daga mulki a 2023. Sun bayyana cewa yana kula da su sosai.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya dauko gawar shugaba Muhammadu Buhari daga London zuwa Najeriya domin jana'iza a Daura a jihar Katsina.
Katsina
Samu kari