Kasashen Duniya
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai bar Najeriya a gobe Alhamis 14 ga watan Agustan 2025 domin halartar taruka.
A labarin nan, za a ji tsohon Minista Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa babu wanda ya kawo tunanin tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari zai rasu a Landan.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusufu ya bayyana shirin da aka yi wajen ceto rayuwar Sadiq Gentl kafin ya ce ga garin ku nan.
A shekarar da ta gabata, kuɗaɗen da masu zuba jari suka shigo da su jihohin Najeriya sun nuna sama da sau biyu amma duk da haka sun kaucewa zuws jihohi 32.
Gwamnatin Romania ya sanar da rasuwar tsohon shugaban ƙasar, Ion Iliescu, wanda ya mutu yana da shekaru 95 ranar Talata, za a shirya masa jana'iza ta ƙasa.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa wata daliba ‘yar jihar Yobe, Nafisa Abdullah Aminu, ta lashe gasar Turanci ta duniya, inda ta doke dalibai daga ƙasashe 69.
An yi gwanjon wata tsohuwar safa da mawaki Michael Jackson ya saka a 1997 kan Euro 6,200 a Faransa, duk da datti da tsufan da lu'ulu'un jikinta ya yi.
Hukumar kidayar Birtaniya ta sanar da cewa suna Muhammad ne mafi shahara a 2024 bayan samun matsayin a 2023. Hakan na da alaka da zuwan Musulmi Ingila da Wales.
Jirgin sojin Venezuela ya fadi da ‘yan ƙabilar Yanomami a Amazon, kwanaki kafin hatsarin jirgi a Rasha da na Bangladesh, inda akalla mutane 300 suka mutu gaba ɗaya.
Kasashen Duniya
Samu kari