Kasashen Duniya
Shugaban kasa Bola Tinubu zai bar Najeriya gobe zuwa taron ECOWAS. A wajen wannan zama ne ECOWAS za ta tattauna a kan shirin kafa kudi da bunkasa kasuwanci.
Sahibar Attajirin Duniya, Silvio Berlusconi za ta tashi da N75bn bayan ta gama yin takaba.Marigayi Berlusconi da ya rasu kwanan nan ya bar Naira Tiriliyan 5.
Bayan ta yi shekaru fiye da bakwai ta na kan kujerar Minista a Najeriya, Zainab Shamsuna Ahmed za ta zama babbar Darekta mai iko a bankin Duniya da ke Amurka.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana aniyarta na kakaba yaren China a tsangayoyin jami'o'in kasar da inganta mu'amala tsakanin kasashen guda biyu ta fannoni da dama.
Gwamnatin kasar Sweden ta musanta zargin cewa da hannunta aka kona Alkur'ani mai girma a kasar, ta nuna bacin ranta tare da Allah wadai da wannan aika-aika.
Kungiyar Kasashen Musulmi ta OIC ta ce dole a dauki matakin bai daya don kare Alkur'ani da dakile faruwar hakan, sun yi kira da kafa dokokin kasa akan hakan.
Ba rade-radi bane, tabbas akwai wasu birane dake karkashin kasa a duniya. Wasu daga cikin biranen nan sun kasance karni aru-aru kuma har a halin yanzu ana al.
Limaman majami'u a Arewacin Najeriya sun nuna bacin ransu game da kona Alkur'ani mai girma a kasar Sweden, sun bukaci gwamnati da ta dauki mataki akan hakan.
Bankin Duniya a ranar Litinin ta amince da ba wa Najeriya karin bashin kudade har $500m, wannan shi ne karo na biyu da Tinubu ya karba tun bayan rantsar da shi.
Kasashen Duniya
Samu kari