Jihar Kaduna
Mutane sun wayi gari cikin mawuyacin hali na ƙarancin man fetur a jihar Kaduna wanda ya sa ƴan bunburutu suka buɗe sabuwar kasuwa da farashi mai tsada.
Hukumar tattara kudin haraji ta jihar Kaduna ta bayyana rufe rassan wanibanki har guda shida a jihar saboda kin biyan gwamnati harajin sama da N14 miliyan
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta fara binciken gwamnatin Nasir El-Rufa'i daga shekarar 2015 zuwa 2023. Binciken zai shafi harkokin kudi ne musamman ba da bashi
Yayin da aka kafa kwamitin binciken tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, Majalisar jihar ta tura takarda ga kwamishinan kudi kan kaddamar da binciken.
Wasu yan bindiga sun kai sabon farmaki a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna inda suka kashe mutane. Miyagun sun hallaka mutum uku tare da sace wasu takwas.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar cafke wasu mutum biyu da ake zargi da yi wa 'yan bindiga safarar makamai a jihar. Ta kwato bindigu masu yswa.
Mazauna Arewacin kasar nan sun koka kan yadda rashin wuta ke kara kamari duk da matsalar wuta. Masu sana'o'i na cewa zai durkusar da su da sana'o'insu
Mun tattaro kira na musammman ga Hukumar NEPA masu raba wutar lantarki musamman a yankin karamar hukumar Zaria daga bakin Sheikh Shuaibu Salihu Zaria.
Wani mai amfani da shafin X ya fadi cewa an ciyo bashin kaso 45% tun kafin Nasir El-Rufai ya hau mulki, an fayyace gaskiya inda aka gano ya ciyo bashin kaso 80%.
Jihar Kaduna
Samu kari