Jihar Kaduna
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kaduna sun samu nasarar cafke wani kasurgumin dan bindiga a jihar. Jami'an tsaron sun kuma ceto mutum uku da aka sace.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya sanar da mutuwar kaninsa mai suna Mukhtar Lawal Isma'il inda ya nuna alhinin rashin a jiya Juma'a 24 ga watan Mayu.
Biyo bayan karancin kudin shiga da gwamnatin jihar Kaduna ke fama da ita, ta kaddamar da sabuwar hanyar karbar haraji domin bunkasa ayyuka a fadin jihar.
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya ce akalla jarirai 700 ne ke mutuwa a kowace rana a Najeriya, yana mai jaddada kalubalen da ke cikin yawan mutuwar mata da kananan yara.
An samu tashin gobara a sakatariyar gwamnatin jihar Kaduna wacce ta tafka barna mai yawa. Gobarar ta shafi wasu ofisoshi da ke wajen sannan ta lalata su.
Hukumar kula da jin daɗin alhazai ta ƙasa NAHCON ta ce za a fara jigilar maniyyatan Kano, Kaduna, Borno, Yobe da Filato bayan kammala aiki a Nasarawa.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun farmaki wasu matafiya a jihar Kaduna. A yayin farmakin sun sace jariri da mahaifiyarsa tare da wasu mutanen.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda bayan sun yi arangama da su a jihar Kaduna. Dakarun sojojin sun kuma kwato masu yawa.
Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya aike da sakon ta'aziyya yayin da aka rasa daya daga cikin dattawan jihar Gombe, Gidado Bello Akko a jiya Lahadi a Zariya.
Jihar Kaduna
Samu kari