Jihar Kaduna
Rundunar sojojin Najeriya ta samu nasarar daƙile yunƙurin wasu ƴan bindiga na kao hari hari a yankin ƙaramar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna.
Sanata Shehu Sani ya bayyana irin yadda suka sha azaba a zaman gidan yari da suka yi a Kirikiri tare da tsohon shugaban kasa cif Olusegun Obasanjo a shekarar 1995.
Bello El-Rufai, ɗan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmed El-Rufai, ya ce ko kaɗan babu hannunsa a kwangilolin da mahaifinsa ya bayar a mulkinsa.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakilta Kaduna ta Arewa, Bello El-Rufai ya magantu kan yadda suke da Gwamna Uba Sani inda ya ce har yanzu mai gidansa ne.
Dakarun sojoji na 'Operation Whirl Punch' sun hallaka wasu hatsabiban 'yan bindiga hudu ciki har da kasurgumin ɗan ta'adda, Dogo Bangaje a jihar Kaduna.
Tsohon dan wasan Super Eagles, Tijjani Babangida ya gamu da hatsarin mota yayin da matarsa, Maryam Waziri ke cikin yanayi bayan rasa ransa dalilin hatsarin.
Wasu manya-manyan jami’an sojin kasar nan guda 29 sun yi ritaya bayan kamamala aiki da rundunar sojojin Najeriya. Sun kammala aiki ne ana tsaka da rashin tsaro.
Yarima Harry da matarsa Megham za su kawo ziyara Najeriya a gobe Jumu'ah. Za su ziyarci jihohin Kaduna da Lagos. Za su kuma shafe kwana uku yayin ziyarar.
Tsohon ɗan wasan Super Eagles, Tijjani Babangida ya gamu da hatsarin mota a jihar Kaduna inda kaninsa, Ibrahim Babangida ya riga mu gidan gaskiya.
Jihar Kaduna
Samu kari