Jihar Kaduna
Babban bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa Zuldal Microfinance Bank ba shi da lasisin gudanar da harkokin kudi a Najeriya, ya ce ba shi da lasisi a hukumance.
Shugaban sojojin kasan Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shuaibu ya sanar da shirin daukar sojoji 24,000 domin yaki da 'yan ta'adda a fadin Najeriya.
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa ya dage kan matsayarsa ta a sasanta da yan bindiga ne saboda yadda ya damu da matsalar tsaron da ta addabi Arewa.
Sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya kare kansa kan rawar da ya ke takawa dangane da yin sulhu da 'yan bindiga.
Wani jirgin kasa da ke dauke da fasinjoji a hanyar Kaduna zuwa Abuja ya sake samun matsala. Jirgin kasan ya samu matsala ne bayan ya tashi daga Kaduna.
Hon. Daniel Amos, mamba mai wakiltar Jema'a da Sanga a Majalisar Walilai ta lasa ya tattara kayansa ya bar PDP, ya rungumi jam'iyyar APC mai mulkim Najeriya.
An saki muryar tattaunawar waya tsakanin Babban Hafsan Tsaron Najeriya da soja da aka danganta da umarnin Vice Admiral a rikicinsa da Nyesom Wike a Abuja.
Ministan Muhalli, Malam Balarabe Lawal, ya rasa mahaifiyarsa, Hajiya Dayyabatu Lawal Aliyu, wadda ta rasu a Zariya bayan rashin lafiya mai tsawo.
EFCC ta mayar wa wata tsohuwa mai shekara 70, Margret Taye Odofin, N42.5m da jami’ar banki ta sace mata, bayan shekara da dama tana neman adalci.
Jihar Kaduna
Samu kari