Jihar Kaduna
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zabe mai zuwa ya dauki alkawarin kawo karshen yan bindiga a Birnin Gwari da arewa baki daya.
Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya kai ziyara karamar hukumar birnin gwarin Kaduna don jajantawa al'ummar garururwar.
Bola Ahmed Tinubu, 'dan takarar kujerar shugabancin kasa na jam'iyyar APC, ya dira jihar Kaduna domin gangamin yakin neman zabensa, Ya ziyarci Birnin Gwari.
Duk da dokin Gwamnonin Jihohin Najeriya masu barin mulki na zama Sanatoci, Gwamna Nasir El-Rufai yace bai sha’awar aikin Majalisar Tarayya kamar wasu gwamnonin.
Hukumar kula da sufurin jiragen kasa, NRC ta sanar da sauya lokutan tashin wasu jiragen kasa na Abuja da Kaduna. Sauyin zai fara aiki ranar 12 ga Disamban 2022.
Dakarun sojin Najeriya sun kai samame har maboyar ‘yan bindiga dake Rafin Sarki da dajin Galadimawa inda suka halaka miyagu tara tare da ceto mata da yara.
Shugaban mabiya darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi kuma babban malamin addini ya kwanta da rashin lafiya kuma Atiku ya aike masa da gaisuwarsa..
Gwamnatin jihar Kaduna tace rundunar sojin sama Najeriya ta ƙara samu nasarar share 'yan bindiga da dama daga dorom duniya bayan wani ruwan bama-bamai a yankuna
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a Kaduna ta kori shugaban jam'iyya, Mr Ben Kure da mashawarci a bangaren shari'a, IB Ahmed kan zargin saba dokoki.
Jihar Kaduna
Samu kari