Jihar Yobe
Boko Haram sun kai hari sansanin sojoji a Buni Yadi, jihar Yobe, inda suka kashe sojoji hudu, suka lalata makamai, motocin yaki da bindigogin rundunar.
'Yan ta'addan ISWAP sun kai farmaki a wani sansanin sojoji da ke jihar Yobe. 'Ƴan ta'addan sun hallaka sojojo tare da lalata kayayyakinsu masu yawa a harin.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya nuna damuwarsa kan rikicin Boko Haram. Gwamnan ya ce talauci da jahilci na taka rawa wajen ruruwar da rikicin ke yi.
Bayan yada jita-jitar komawar wasu gwamnonin APC zuwa tafiyar Atiku Abubakar, gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ce ba zai taba barin jam'iyyarsa ba.
Rahotanni sun nuna cewa mayakan kungiyar ta'addanci watau ISWAP sun jefa al'ummar garuruwa 2 cikin mawuyacin hali da suka rusa gada a jihar Yobe.
Gwamnatin jihar Yobe karkashin jagorancin Gwamna Mai Mala Buni ta bayyana cewa ta shirya shigar da tubabbun 'yan ta'addan Boko Haram cikin al'umma.
A kasuwar hatsi ta Potiskum da ke jihar Yobe, wake ya yi tashin gwauron zabi yayin da farashin masara, dawa da gero suka sauka. Ana sayar da shinkafa kan N51,000.
Shugaban ƙungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta Najeriya (NULGE), Alhaji Haruna Kankara, ya bayyana bakin ciki a kan yadda jihohi 20 suka hana albashin N70,000.
Gwamnatin jihar Yobe ta fito ta yi magana kan wasu rahotanni da aka yada A shadangane da batun 'yan ta'addan Boko Haram sun tunkaro birnin Damaturu.
Jihar Yobe
Samu kari